*DUNIYA MAKARANTA*
"Ma'aunin gane mai arziki shine a duba ni'imar da yake da ita wanda kudi basu samar da ita."
*Dr. Mansur Sokoto.*
*DUNIYA MAKARANTA*
"Idan rayuwar ka tana cikin jin dadi, zaka rika ganin komai kyakykyawa ne a idonka. Idan kana da koshin zuci kadan zai wadace ka. Idan ka yarda da Allah komai sai yazo maka cikin sauki."
*Dr. Mansur Sokoto.*
*DUNIYA MAKARANTA*
"Abu biyu ne suke daga darajar dan Adam: Amfanin jama'a da hakurin cutarwar su. Abu biyu kuwa suna tunkude musiba: sadaka da sada zumunci."
*Dr. Mansur Sokoto.*
*DUNIYA MAKARANTA*
"Idan ka fadawa mutum gaskiya, kamar ka shayar dashi kofin madaci ne. Bai kamata kayi tsammanin ya gode maka ba."
*Dr. Mansur Sokoto.*
*DUNIYA MAKARANTA*
"Duniya abun hawar ka ce, idan ka tuka ta sai ta kaika inda kake so. Amma idan ta tuka ka to zata kai ka mahallaka."
*Dr. Mansur Sokoto*
*DUNIYA MAKARANTA*
"Duk yadda ibada tayi tsanani wahalar zata tafi, amma ladar tana nan. Duk yadda zunubi yayi dadi, dandanon zai wuce amma zunubin yana nan."

*Dr. Mansur Sokoto.
*DUNIYA MAKARANTA*
"Idan ka fadawa mutum gaskiya, kamar ka shayar dashi kofin madaci ne. Bai kamata kayi tsammanin ya gode maka ba."
*Dr. Mansur Sokoto.*
*DUNIYA MAKARANTA*
"Duniya abun hawar ka ce, idan ka tuka ta sai ta kaika inda kake so. Amma idan ta tuka ka to zata kai ka mahallaka."
*Dr. Mansur sokoto

Comments