Gwamnatin Kebbi za ta soma biyan sabon mafi karancin albashi a watan Satumba – SSG Gwamnatin jihar Kebbi ta ce za ta fara biyan ma'aikatanta sabon mafi karancin albashin naira 30,000 daga karshen watan Satumba. Sakataren gwamnatin jihar Kebbi, Alhaji Babale Yauri ne ya fitar da wannan sanarwa ranar Litinin 23 ga watan Satumba a Birnin Kebbi babban birnin jihar Kebbi. "Kaddamar da wannan mafi karancin albashin na zuwa daidai da rattaba hannun Shugaba Buhari game da mafi karancin albashin, domin karfafawa ma'aikatan Kebbi gwiwa. Rubuta MBW don samun labaran Hausa, wasu Karin labaran na jiranku. Gwamnatin jihar Kebbi ta ce za ta fara biyan ma'aikatanta sabon mafi karancin albashin naira 30,000 daga karshen watan Satumba. Sakataren gwamnatin jihar Kebbi, Alhaji Babale Yauri ne ya fitar da wannan sanarwa ranar Litinin 23 ga watan Satumba a Birnin Kebbi babban birnin jihar Kebbi. "Kaddamar da wannan mafi karancin albashin na zuwa daidai da rattaba hannun ...