Skip to main content

Posts

Showing posts with the label KAMOREWA MTN
MTN and GLO 0.00k - Sabuwar Hanyar More Garabasar Browsing & Download Kyauta A Layin MTN da GLO Batare Da Kudi Ko Data Ba by - info@shafinhausa.com on - September 05, 2019 Maraba da shigowa babban Shafinhausa na Arewa A Yau wannan shafi namu tana tafe muku da wata sabuwar hanyar more Browsing & Download kyauta. A layi kan MTN & GLO kasan cewar abubuwa sun danyi zafi Shiyasa muka ga Ya kamata mu kawo muku wannan hanyar wanda Nasan da yawa zasu amfana da ita Sannan wannan garabasar ta Free Browsing. Ta masu Wayar Android ce kadai Basai munyi dogon surutu ba Domin more wannan garabasar a Layin MTN ko Glo Saika shiga nan kayi Download 24clan VPN Bayan kayi Download ka bude sa Daga nan sai ka shiga ------> Select server Daga nan zaka ga Servers kala kala na layu ka da dama Idan MTN ne dakai sai ka zavi -----> MTN FREE SERVER Idan kuma GLO ne saika zavi Glo Daga nan kayi Click---- akan Wannan Tambarin Wannan da mukai masa alama Bayan k...