Skip to main content

Posts

Showing posts from June, 2019

WATA SABUWAR AMARYA

Wani mutum ne yayi sabuwar amarya, ba ta wuce kwanaki biyar(5) ba da auren su, sa angon ya tafi kasuwa domin yi mata cefane. Isowar shi gida keda wuya sai yaga wata babbar mota a kofar gidan sa kai da ganin motar kasan cewa wanda yake hawanta matashin me kudi. Da shigar shi gida saiya nufi dakin Amarya har izuwa uwar daka, yana isowa saiya yayi kacibus da wani mutum kwance a kan gadon amarya yana ta sharar barci abinsa, Sai ya tafi kitchen ya tambayi Amarya? Wane ne a dakin ki,? Budan bakin ta sai tace: Ohhhhhh Amir ne muna kiran shi(Aji dadi) a WhatsApp. Related Posts Yanzu ma haka shi nake soyawa kajin daka siyo kace a soyawa su ummah idan sun zo. Amir ya sha tafiya ya gaji(WALLAHI) abokina ne A WhatsApp muka hadu, kwanakin baya ma da nayi tafiya na kashe waya ta ai abuja nakai mishi Ziyara, kwana bakwai nayi, Sharaton hotel ya kam min. Yanzu ma haka shi ba dadewa zaiyi ba, bai wuce yayi kwana uku(3) ba don haka kawai na yanke shawara akan ya zauna a daki na kafin ranar tafiy

EWSPAPERS HEADLINES FOR SUNDAY 23RD JUNE 2019

*N.* *PUNCH* Desperate Nigerians exploit gay, outcast claims, BHaram war to seek asylum in Europe, US, Canada Community conspiracy landed dad in life jail Surviving daughter of freed centenarian prisoner After rains of herders attacks, traumatised victims contend with more hardships in Taraba IDP camps God raises bad leaders sometimes to teach people a lesson Ituah Ighodalo Giving construction jobs to foreign firms akin to importing poverty-Muftau Salawu Lightening the cost of governance burden on govts lean resources How we curbed corruption, increased revenue by 500% Lagos FMC Ndume not a rebel, confers credibility on Lawans victory Adeyeye Its a waste of time to attend varsities for certificates to get jobs Naallah, KWASU VC My friend wasnt allowed into a Dubai club for wearing jalabia Kemen Law allows gov, others to buy off official cars when leaving office Dankwambo AG Government by the people Bello has failed because he didnt prepare for governorship Audus son O

MAN YAN HANYOYI 10 NA YIN ARZIKI

MANYAN HANYOYI GUDA GOMA-(10) NA SAMUN ARZIKI Arziqi yana da manyan hanyoyin samunsa guda biyu sune; *A-Hanyar samu🎆n Arziqi na Al'ada Wanda ya hada noma da kiyo da kasuwanci da kwadago*. *B-Hanyar samun arziqi na shari'a,sune wadan nan hanyoyi guda goma,wadanda suka tabbata daga Alqurani da Hadisan Manzon AllahSAW ingantattu* Dukkan Wanda yake neman Arziqi to wajibine ya bi daya ko wasu daga cikin wadan nan hanyoyi tare da doguwa ga Allah,sannan ya kuma yarda da abinda Allah ya bashi na kason arziqinsa. Daga Cikin ayoyin da suke bayani a akan arziqi da hanyar samun sun hada da;- ﻳﻘﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺗﻌﺎﻟﻰ;(ﻭَﻓِﻲ ﺍﻟﺴَّﻤَﺎﺀِ ﺭِﺯْﻗُﻜُﻢْ ﻭَﻣَﺎ ﺗُﻮﻋَﺪُﻭﻥَ‏) . *(Kuma a cikin sama arzikinku (yake fitõwa) da abin da ake yi muku alkawari)*. @ﺳﻮﺭﺓ:ﺍﻟﺬﺍﺭﻳﺎﺕ. ﻭﻳﻘﻮﻝﺗﻌﺎﻟﻰ (ﺇِﻥَّ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻫُﻮَ ﺍﻟﺮَّﺯَّﺍﻕُ ﺫُﻭ ﺍﻟْﻘُﻮَّﺓِ ﺍﻟْﻤَﺘِﻴﻦُ ‏) . *(Lalle Allah, Shĩ ne Mai azurtãwa, Mai ĩkon yi, Mai cikakken ƙarfi)*. @ﺳﻮﺭﺓ : ﺍﻟﺬﺍﺭﻳﺎﺕ ﻭﻳﻘﻮﻝ ﺗﻌﺎﻟﻰ ‏(ﻫُﻮَ ﺍﻟَّﺬِﻱ ﺟَﻌَﻞَ ﻟَﻜُﻢُ ﺍﻟْﺄَﺭْﺽَ ﺫَﻟُﻮﻟًﺎ ﻓَﺎﻣْﺸُﻮﺍ

A MAN WAS CRYING

A man was crying😭 and someone asked him why he was crying. And he said I have only one son, I have done all my possible best to educate him so that he will be a great person and by Allah's grace he has been able to acquire all certificates including: 🌺 J.S.C.E. 🌺 S.S.C.E. 🌺 Bachelor's Degree. 🌺 MSc. 🌺 Phd. BUT! Unfortunately, he fell sick and doctors said they can't do anything about his condition and the only option is to die in the next 30 minutes and my son told me to bring all his certificates and I brought them. All he could say was; father, these are my degrees but you never told me to study my Qur'an. I don't know what I'm going to tell Allah! Most of us will not share this message because it is not an interesting joke. But if you are willing enough to share this message, please do so and Allah will never forget what you have done. PLEASE LET US TAKE NOTE OF THESE: 🌹Study the Qur'an like the way you study your notes when it is exams

WHY PEOPLE CHANGE THEIR NAMES

People are changing their names to kyari on social media now. They say it is a lucky name in Buharis Govt. KYARI- COS KYARI - GMD, NNPC KYARI - CP KYARI - Senator KYARI - Economic summit KYARI - AU ambassador to UN KYARI -Perm Sec special duties Kyari - ED Soverign Wealth Fund Kyari - Member NNPC Board

DUNIYA MAKARANTA

*DUNIYA MAKARANTA * "Ma'aunin gane mai arziki shine a duba ni'imar da yake da ita wanda kudi basu samar da ita." *Dr. Mansur Sokoto .* * DUNIYA MAKARANTA * "Idan rayuwar ka tana cikin jin dadi, zaka rika ganin komai kyakykyawa ne a idonka. Idan kana da koshin zuci kadan zai wadace ka. Idan ka yarda da Allah komai sai yazo maka cikin sauki." *Dr. Mansur Sokoto.* * DUNIYA MAKARANTA * "Abu biyu ne suke daga darajar dan Adam: Amfanin jama'a da hakurin cutarwar su. Abu biyu kuwa suna tunkude musiba: sadaka da sada zumunci." *Dr. Mansur Sokoto.* *DUNIYA MAKARANTA * "Idan ka fadawa mutum gaskiya, kamar ka shayar dashi kofin madaci ne. Bai kamata kayi tsammanin ya gode maka ba." * Dr. Mansur Sokoto.* *DUNIYA MAKARANTA * "Duniya abun hawar ka ce, idan ka tuka ta sai ta kaika inda kake so. Amma idan ta tuka ka to zata kai ka mahallaka." *Dr. Mansur Sokoto* *DUNIYA MAKARANTA* "Duk yadda ibada tayi tsanani wah
Kudirin addini: CAN da JNI sun sha ban-ban a Jihar Kaduna Updated: 7 hours ago Author: Muhammad Malumfashi Views: 2300 Category: Labarai , Siyasa FACEBOOK EMAIL TWITTER WHATSAPP FACEBOOK MESSENGER TELEGRAM Kungiyoyin addini a jihar Kaduna sun nuna mabanbantan ra’ayi a game da sabuwar dokar addinin da za a kawo. A Ranar Juma’a 7 ga Watan Yuni, 2019, ne majalisar dokokin jihar ta amince da wannan kudiri. Mista Sunny Akanni, wanda ya na cikin manyan kungiyar Pentecostal Fellowship of Nigeria (PFN), yayi barazanar maka majalisar dokokin jihar Kaduna a kotu, a dalilin amincewa da wannan kudiri da ya kawo surutu. Akanni yake cewa majalisar jihar Kaduna ta sabawa umarnin kotu na rattaba hannu a kan wannan doka da zai yi wa sha’anin addini garambawul. PFN tace maganar ta na gaban kotu amma majalisa ta yi mursisi. Haka zalika kungiyar CAN ta bayyana cewa za ta duba wannan kudiri, inda ta nuna cewa ta na da ja da wannan doka da ake shirin kawowa. Shugaban kiristocin jihar Kaduna, Joseph Hayab ya

TIRKASHI- WATA SABUWA INJI 'YAN CHA-CHA

Za a kasa kudaden marigayi Abacha tsakanin kasashe uku Najeriya da Amurka da tsibirin Jersey sun ce za su kasafta fiye da dala milyan 267 da tsibirin Jersey ya kwace daga irin kudaden da ake zargin gwamnatin tsohon shugaban Najeriya na soja, marigayi janar Sani Abacha ta sata ta jibge a bankunan kasar. A ranar Juma'ar da ta gabata ne dai aka sanya dala 267 a cikin wani asusu na musamman da gwamnatin kasar ta Jersey ta kafa domin zuba irin wadannan kudade masu kama da ganima. Wani wakili daga ofishin ministan shari'ar kasar ya shaida wa BBC cewa har kawo yanzu Jersey ba ta kammala tantance hanyar da za ta bi ba wajen kasafta kudaden ba. Sai dai ya ce gwamnatin tsibirin za ta zauna da Najeriya da Amurka domin tattauna yadda za su raba kudin a tsakaninsu. Gwamnatin Najeriya za ta rabawa talakawa kudaden Abacha 'Kudin da Abacha ya sace': Switzerland za ta mayar wa Nigeria $320m A baya dai wata kotu a Amurka ta gano kudaden wadanda ta ce an fitar da su daga Najeriya ta wasu

Abdul-salam baba ahmad

Allah ya yiwa tsohon kwamishinan Kaduna, Abdulsalam Baba Ahmed rasuwa Updated: 10 hours ago Author: ibrahim sani hussain Views: 2335 Category: Labarai FACEBOOK EMAIL TWITTER WHATSAPP FACEBOOK MESSENGER TELEGRAM - Tsohon kwamishinan filaye na jihar Kaduna, Abdulsalam Baba Ahmed ya rasu, a ranar Talata, 4 ga watan Yuni bayan yayi fama da rashin lafiya - Babban dan Marigayin, Hakeem Baba Ahmed ne ya tabbatar da rasuwar mahaifin nasa ga manema labarai - Anyi jana'izarsa a gidan ahlin Baba Ahmed da ke Tudun Wada, Zaria a yau Talata Allah ya yiwa tsohon kwamishinan filaye na jihar Kaduna, Abdulsalam Baba Ahmed rasuwa, a ranar Talata, 4 ga watan Yuni bayan yayi fama da rashin lafiya. Marigayin ya rasu yana da shekaru 53 a duniya. Babban dansa, Hakeem Baba Ahmed ne ya sanar da hakan ga manema labarai a garin Zaria. Ya bayyana cewa mahaifin nasa ya rasu da misalin karfe 3:00 na rana a Kaduna. Kafin a nada shi a matsayin kwamishina a gwamnatin Ramalan Yero, marigayin yayi aiki a matsayin shu

GOBE SALLAH

Yanzu-yanzu: Gobe Sallah, Mai alfarma Sarkin Musulmi ya sanar Updated: 38 minutes ago Author: ibrahim sani hussain Views: 1880 Category: Labarai FACEBOOK EMAIL TWITTER WHATSAPP FACEBOOK MESSENGER TELEGRAM Labarin da muke kawo muku kai tsaye daga fadar mai alfarma sarkin Musulmi, Sultan Abubaakar Sa'ad na nuna cewa an ga sabuwar jaririyar watar Shawwal, a yau Litinin 29 ga watan Ramadan wanda yayi daidai da 3 ga watan Yuni, 2019. Sarkin Musulmi ya sanar da cewa gobe, ranar Talata ce 1 ga watan Shawwal kuma ranar Sallar Eidul Fitr. Yace: Bisa ga shari'ar Musulmi, muna masu sanar muku da cewa a yau Litinin 3 ga watan Yuni 2019 wanda yayi daidai da 29 ga watan Ramadan 1440, ne karshen watan Ramadana na shekarar 1440AH." "Mun samu rahotannin tabbacin ganin wata daga shugabannin adinin Musulunci daga gari daban-daban.. Mai martaba Shehun Borno, Sarkin Gwandu, Sarkin Jema'a, Sarkin Damaturu, da wasu sa sassan jihar sokoto Bisa da haka, gobe Talata 4 ga watan Yuni, 2019

YANZU YANZU BOKO KARAM SUN AMSHE WANI GARI AMAIDUGURI

Yanzu Yanzu: Boko Haram sun karbe wani gari a Borno Updated: 2 hours ago Author: Abubakar Nura Bala Views: 1350 Category: Labarai FACEBOOK EMAIL TWITTER WHATSAPP FACEBOOK MESSENGER TELEGRAM Rahotanni da ke zuwa mana daga jaridar Daily Trust ya nuna cewa a ranar Lahadi, 2 ga watan Yuni yan Boko Haram sun amshe garin Marte, hedkwatar karamar hukumar Marte dake jihar Borno. Daya daga cikin majiyan da suka tabbatar da lamarin, yace yan ta’addan sun shigo sansanin rundunar sojin bataliya na 133, inda suke ta harbe-harbe ba kakkautawa sannan a sanadiyar haka suka kacalcala komai. “Da alama yan ta’addan basu zo da niyyar illata yan farar hula ba, sun zo ne da niyyan amshe garin, wannan yasa suka shiga sansanin sojojin ba tare da sanarwa ba da misalin karfe 6pm, kimanin kasa da awa daya kafin lokacin bude baki,” majiyar ta tabbatar. Wani majiyi ya kuma bayyana cewa sun yi arangama da yan ta’addan inda saur kiris su yi gababa a kansu. Ya kara da cewa “Ina iya fada muku cewa muna dab

DOGON BURI

. Watarana Annabi Isa (A.S) YaZo Wucewa Ta Kusa Da Wani Dutse Sai Yaga Wani Dattijo Yana Ta Yin Ibada a Gefen Dutsen a Tsakar Rana, Zafi Ko Sanyi Ba Ya Damunsa. . Sai Ya Ce Masa:"Bawan ALLAH Mai Zai Hana Ka Gina Ma Kanka 'Daki Ko Rumfa Wanda Zai Kiyayeka Daga Zafi Da Sanyi, Kuma Ka Rika Yin Ibadarka a Ciki!" . Sai Mutumin Ya Ce:"Ya Ruhallahi!! Wasu Annabawa Kafin Ka Sun Bani Labarin Cewa Ba Zan Wuce Shekaru Dari Bakwai (700) a Duniya Ba. Shi Yasa Hankalina Bai Kwanta Ba, Ballantana Har In Shagaltu Da Yin Ginin Daki, Kar Ya Shagaltar Da Ni Daga Biyayyar ALLAH". . Sai Annabi Isa (A.S) Yace Masa;"A Karshen Zamani Akwai Wasu Al'ummar Da Zasu Zo, Yawancinsu Basu Wuce Shekaru 100 (Dari) a Duniya, Amma Har Zasu Rika Gina Benaye!" . Sayyiduna Aliyu (R.A) Yace;"Dogon Buri Yana Mantar Da Mutum Daga Tunanin Lahira". . To 'Yan Uwa Sai Mu Rage Burin Zaman Duniya. Mu Rika Kokarin Gyaran Gidan Lahira. . ALLAH YA BAMU WADATAR ZUCI, YA SA MU GAMA DA D

ITS ALMOST DONE

*اَلسَّلاَ مُ عَلَيْكُمْ وَرَحْمَةُ اللهِ وَبَرَكَا تُهُ* As Ramadan is rounding up, I want to specially make this du'a for all my family and you. *May Allah سُبْحَانَهُ وَتَعَالَى* record your name amongst those who will be forgiven. Aameen. *May Allah سُبْحَانَهُ وَتَعَالَى* accept all your Du'as and widen your Rizq with lots of Barakah. Aameen. *May Allah سُبْحَانَهُ وَتَعَالَى* grant you the strength to fulfil your obligations to the best of your ability and confirm your entry into the highest rank in *JANNAH* by *HIS* Mercy. Aameen. *May Allah سُبْحَانَهُ وَتَعَالَى* remove all your difficulties and ease all your tasks. Aameen. *May Allah سُبْحَانَهُ وَتَعَالَى* answer from *HIS* infinite mercy, all that you need and ask for, from the dreams of your heart to the prayers on your lips, to your every expectation and aspiration you have. Aameen. *May Allah سُبْحَانَهُ وَتَعَالَى* protect and guide you; and keep you safe from all calamities. Aameen. *May Allah سُبْ

FALALAR ZAKKAR FIDDA KAI

Usaibatuddeen#:Assalam zakkar fidda kai wajibice akan kowanne mutum musulmi wanda ya mallaki wata dukiya da ta qaru akan abin dayake da buqata shi da iyalinsa qimar abinda da za'a bayar ga kowacce mace ko namiji guda shine kilo biyu da kwata na daga irin abincin garin zaka fitarma kanka da duk wanda haqqin ci dashi yake kanka kamar mata da yaransu da sauransu ana fara fitarwa kafin eid da kwana 1 ko 2 amma anfiso mutum ya fitar ranar eid kafin ayi sallah matuqar ka mallaki abinyi kuma ba'a bari sai bayan sallar idin za'a iya hadama mutum 1 na mutane da yawa kamar Yadda za'a iya ba mutane da yawa na mutum 1,bissalam.
Usaibatuddeen#:Assalam hadisi"bikin babbar sallah da qarama da ayyaamuttashriq sune bikin mu ma'abota musulunci"bukukuwan shekara dana wani lokaci bana ma'abota musulunci bane face guda ukun nan babbar sallah da qarama da ayyamuttashriq,dama duk wani idi da za'a taro awani guri saidai ranar arfa da ayyukan hajji,duk idin da baya cikin wadannan to yana daga cikin sababin shirka da abin da aka haramta,misalin new year,birthday,ga sunan birjik wasu ma yanzu ake qirqirosu constitution din qasar ma baisan dasu ba,bissalam. Rubutu F raba, rubutu V don son, rubutu Usaibatuddeen#'sakon' to hira.
REMINDER: *ZAKAT AL - FITR* *Summarized Rulings Regarding Zakaah al-Fitr* 1 *What is the ruling regarding Sadaqah al-Fitr?* Ibn Baaz said: Zakaah al-Fitr is mandatory upon every Muslim, young or old, male or female, free or enslaved (al-Fataawaa 14/197). 2 *With what is the Zakaah al-Fitr given?* Ibn Baaz said: A Saa’ (four handfuls) of food, dates, barely, raisins, and cheese; and according to the most correct opinion of the scholars, what is also included with these types is anything that the people nourish themselves with in their countries like rice, maze, millet and anything similar to these. 3 *What is the measure for Zakaah al-Fitr?* Ibn Baaz said: What is mandatory for this is one Saa’ from the food of the country and its measurement is with Kilos—approximately three Kilos (al-Fataawaa 14-203). 4 *When is the time for giving Zakaah al-Fitr?* Ibn Baaz said: It is given on the days of the 28th, 29th, and 30th as well as the night of ‘Eed. It is also given in the morning