Skip to main content

Posts

Showing posts with the label https://elbasawee.blogspot.com/2020/01/mijin-bahaushiya.html

*MIJIN BAHAUSHIYA

*MIJIN BAHAUSHIYA*πŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒ *KAFIN AURE*🀣🀣🀣 *Na kira ki dazu da sassafe ba'a dauka ba, lokacin nasan baki tashi ba, my be ma na katse miki barci SORY*πŸ™πŸ» *murya KASA KASA jiya na miki tambaya amma baki amsamin tambayata ba,  ina jira SWEETY*πŸ‘„πŸ’ž *Ranki ya dade wanka kikayi yanzu da sanyinnan koda yake kedin ai yar gayu ce BABY na*πŸ’‹ *don Allah kada kici wake da shinkafa yanzu, bari na aiko miki KAZA da Maltina kin ji H0NEY*πŸ’ž *Ah Ah haba dan ALLAH my LADY taho a hankali mana kada kiji ciwo ki sani a tara mana my S0UL*πŸ’ž *BAYAN AURE*🀣🀣 *kina da matsala WALLAHI TALATUWA dan rainin wayo ayi ta kiranki kina ta shegen barcin naki ko?* πŸ€”πŸ˜‰πŸ˜‰ *MURYA A SAMA wai me yasa baki da biyayyane na miki tambaya jiya baki cemin komai ba*😑 *In banda tsabar rashin sanin ciwon KAI ina ke ina wanka da sanyin nan ko da yake ai jikinki ne*🀷🏻‍♂  *Rainin wayo ke ba zaki ci tuwo ba kaina zaki dafa kici kada ALLAH sa kici cikin waye?*πŸ˜‰ *Wai kina inane ke baki san ...