Skip to main content

Posts

Showing posts from July, 2019

Labarin 'yan shi'a

Labari da dumi duminsa    'Yan Shi'a sun dakatar da zanga-zanga, sun bayyana dalilansu Kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN) ta aka fi sani da Shi'a ta sanar da cewa za ta dakatar da zanga-zangar da ta keyi na dan wani lokaci. Shugaban fanin yada labarai na kungiyar ta IMN, Ibrahim Musa ne ya sanar da hakan cikin wata jawabi da ya fitar a ranar Laraba. Gwamnatin Tarayya ta ayyana kungiyar a matsayin na ta'addanci tare da haramta ayyukan kungiyar bayan kotun tarayya da ke Abuja ya ayyana kungiyar a matsayin na ta'addanci. Musa ya ce an dauki matakin dakatar da zanga-zangar ne sakamakon 'wasu sabbin hanyoyi da suke bude na warware matsalar' da ke da alaka da haramta ayyukan kungiyar. Ya ce kungiyar ta dauki matakin dakatar da zanga-zangar ne saboda girmama wasu manyan mutane da suka saka baki kan batun . Ya kara da cewa idan har aka samu wasu suna zanga-zanga a wani sashi na kasar, hakan ka iya faruwa ne idan wasu ba su fahimci sakonsa ba ko kuma sharri
Home » Free Browsing Cheat » New MTN Free Browsing Cheat For July 2019 Posted on July 1st, 2019 Please upgrade to a supported browser to get a reCAPTCHA challenge. Why is this happening to me? Note that this is currently working .You can use our other free browsing cheats if this one doesn’t work for you.          How To Get Free Unlimited Data In All Networks With Just One App – Dent App   Travelstart to acquire Club Travel Group        View all posts Olatayo July 22, 2019 at 1:32 pm Reply Please add me on your whatsapp group thanks in advance 08166505903 Nwaikwu Israel July 18, 2019 at 11:34 pm Reply Pls add 08103946051 Omotayo July 14, 2019 at 12:17 am Reply Pls Add 08173869262 to your WhatsApp group Ade timi July 8, 2019 at 1:55 pm Reply 08162639419 add me up…. Faithkeyz July 2, 2019 at 10:54 pm Reply Add me 08176168140 Emma Adeyemi July 2, 2019 at 1:44 pm Reply Please add me to the WhatsApp group 08105004026 ebuka June 29, 2019 at 2:40 pm Reply please add me on W

DANI CEBALOS YAKOMA ARSENAL

25 Yuli 2019 TALLA Dani Ceballos ya koma Arsenal daga Madrid Dan wasan tsakiyar kungiyar Real Madrid Dani Ceballos ya koma Arsenal a matsayin aro har zuwa karshen kakar badi. Dan wasan mai shekara 22 ya taka wa Madrid leda sau 56 tun bayan da ya koma kungiyar a shekarar 2017 daga Real Betis. Kocin Arsenal Unai Emery ya ce: "Muna farin cikin dawowar Dani. Dan kwallon yana da kwarewa sosai." Haka zalika Arsenal ta shirya sayen William Saliba daga kungiyar AS Saint-Ɖtienne ta Faransa wanda ake zaton farashinsa zai kai fam miliyan 27. Saliba ya bayyana farin cikinsa game da komawa Arsenal duk da cewa Tottenham ta yi zawarcinsa. Karanta wasu karin labarai Marco Asensio zai yi jinyar wata tara Man U na son Eriksen, Barca ta taya Firpo Muna kira a saki 'yan Shi'a da aka kama -

MAKAFI NA KORAFI KAN BUHARI YAHASHI MINISTA

Makafi na korafi kan hana su minista a gwamnatin Buhari Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon: Sakataren kungiyar makafi ta Arewacin Najeriya Muntari Saleh ya yi Allah wadai da jerin sunayen ministocin Shugaban Kasar Muhammadu Buhari. A ranar Talata ne Shugaba Buhari ya saki jerin sunaye 43 na ministocin Najeriya. Muntari Saleh ya ce ya kamata mutane masu nakasa su samu wakilci a jerin ministocin. Ya kara da cewa nakasa ba kasawa ba ce, tun da ba ido ko hannu ne ke rike minista ba, ilimi ne, "idan neman kuri'a ne sai a neme mu amma idan dadi ya zo sai a manta da mu," a cewarsa.

U.S GOVERNMENT

The U.S. Government has imposed visa restrictions on “individuals responsible for undermining the Nigerian democratic process”. A spokesperson of the U.S. Department of State, Ms Morgan Ortagus, who announced this in a statement on Tuesday, said the action applied to those responsible for election-related violence. Ortagus said the unidentified individuals had “operated with impunity at the expense of the Nigerian people and undermined democratic principles and human rights”. News Agency of Nigeria (NAN) reports that no fewer than 39 persons died in violence related to the last general elections in the country. The action, according to the spokesperson, is in fulfillment of the U.S. government’s earlier promise to consider sanctions against anti-democratic forces, including organisers of election-related violence in the country. “In a Jan. 24 statement, the U.S. government said that we would consider consequences – including visa restrictions – for individuals responsible fo
Shugaban Tunisia Beji Caid Essebsi ya rasu Fadar shugaban kasar Tunisia ta sanar da mutuwar shugabanta Beji Caid Essebsi, wanda ya mutu yana da shekara 92. Shi ne shugaban kasar da ya fi kowa tsufa a duniya. An kwantar da shi a asibiti ranar Laraba amma jami'ai ba fadi dalilin rashin lafiyar tasa ba. A shekerar 2014 ne Mista Essebsi ya lashe zaben farko na kasa tun bayan boren kasashen Larabawa. Mista Essebsi ya kuma kwanta a asibiti a watan da ya gabata bayan fama da abin da jami'ai suka kira "rashin lafiya mai tsanani." Ba su yi karin bayani kan batun ba. Firai Minista Youssef Chahed, wanda ya ziyarce shi a asibiti, ya roki mutane da su daina yada "labaran karya" a kan halin da shugaban ke ciki. A tsarin kundin tsarin mulkin kasar, Mista Chahed zai iya zama shugaban kasa na tsawon kwanakin da ba za su wuce 60 ba ko kuma zuwa lokacin da za a zabi sabon shugaba. A farkon shekarar nan ne ya sanar da cewa ba zai tsaya a zaben da za a sake yi a watan Nuwamba ba

SABUWAR HANYAR SAMUN AIRTIME

Yadda Zaka Samu ₦300 Free Airtime All Network Ta Hanyar Amfani Da Sabon App Mai Suna Vsit app . Ba tareda bata lokaci ba, bari nai muku bayani da dan sauri domin zasu iya rufewa Ka tabbatar kana da Normal Data mai-kyau wacce take Access na ko i'na Sannan ka tsaya ka karanta wannan post din duka domin idan baka karanta duka ba ba lallai kai Nasara ba . Da farko ka shiga nan Kayo Download wannan app din https://m.apkpure.com/vskit-short-videos-more-fun/com.yomobigroup.chat Bayan ka dauko saikai Install dinsa amma idan Ya gama (installed) 'Karda ka bude ' Saika dawo ka shiga wannan link din https://s.vskit.tv/r/4YS Bayan ya bude zasu baka invite Codes sune kamar haka -------> E7EE179 Saika Copy dinsu daga nan ka danna -----> Click to claim Anan take zaiyi Processing zai kaika cikin wannan app din Daga nan saika kaqa Click to Claim . Anan zasuce ma kayi Register Saika zavi hanyar da Yafima sauqin Register kayi . Bayan ka kammala Registered Zai d

LABARIN WASU ABOKAI 3

Abokai 3 sun dura wa budurwa mai juna biyu ruwan omo don ta yi barin cikin da take dauke da shi Updated: 6 hours ago Author: ibrahim sani hussain Views:906 Category: Labarai , Labaran duniya FACEBOOK EMAIL TWITTER WHATSAPP FACEBOOK MESSENGER TELEGRAM An yanke wa wasu matasa guda uku hukuncin dauri a gidan yari bayan samun su da laifin lakada wa wata matashiya mai juna biyu dukan tsiya tare da dura mata ruwan omo a baki domin ta yi barin juna biyun da ta ke dauke da shi. Matashiyar, mai shekaru 17, ta sha ukuba a hannun matasan ne bayan ta ki amincewa da zubar juna biyun da take dauke da shi kamar yadda saurayinta, Harief Pearson, ya bukata, kamar yadda mai gabatar da kara ya sanar da kotun Harrow Crown. Wani bincike da aka gudanar a wayar hannun saurayin, mai shekaru 22, ya nuna cewar ya yi binciken hanyoyin zubar da juna biyu a yanar gizo. Lamarin ya faru ne sati biyu kafin Kirsimeti yayin da matashiyar ta ziyarci Pearson a gidansa da ke Harlesden lardin Scotland a yamma
Click here to use my code to enter the AFCON giveaway for free! Every one can win a prize!http://lucky-activity-ams.op-mobile.opera.com/activities/afconshake/shareinvitecode?rW=eyJhY3RpZCI6InMzODM4NTI2MTEiLCJjb2RlIjoiODFIS0FEIn0%3D&sharetype=more