Yadda Zaka Samu ₦300 Free Airtime All Network Ta Hanyar Amfani Da Sabon App Mai Suna Vsit app
.
Ba tareda bata lokaci ba, bari nai muku bayani da dan sauri domin zasu iya rufewa
Ka tabbatar kana da Normal Data mai-kyau wacce take Access na ko i'na
Sannan ka tsaya ka karanta wannan post din duka domin idan baka karanta duka ba ba lallai kai Nasara ba
.
Da farko ka shiga nan
Kayo Download
wannan app din
https://m.apkpure.com/vskit-short-videos-more-fun/com.yomobigroup.chat
Bayan ka dauko saikai Install dinsa amma idan Ya gama (installed)
'Karda ka bude '
Saika dawo ka shiga wannan link din
https://s.vskit.tv/r/4YS
Bayan ya bude zasu baka invite Codes sune kamar haka
-------> E7EE179
Saika Copy dinsu
daga nan ka danna
-----> Click to claim
Anan take zaiyi Processing zai kaika cikin wannan app din
Daga nan saika kaqa
Click to Claim
.
Anan zasuce ma kayi Register
Saika zavi hanyar da Yafima sauqin Register kayi
.
Bayan ka kammala Registered
Zai dawo dakai wajen (Reward)
Again saika danna Claim
Anan wajen ka duba da kyau zaka ga wata Banner anan rubuta
₦50 for New User
Saika danna anan zasu baka wata Box daga nan zaika saka wadan nan codes dinda nace kuyi Copy sune
E7EE179
bayan kun saka saikuyi Submit
Anan take zasu baku
Kyautar ₦50 ko ₦100
Sannan idan kanaso ka cireta ne saika shiga
Withdrawal kasa Phone Number ka cire
.
Sannan ka duna kasa idan sukace
Invite anan zasu baka Link wanda zakai Share to Fcbk, whatsapp da sauran su
Duk mutum1 da Yayi join ta link dinka zasu baka ₦100
Allah bada sa,a ameen.
AREWASTARBLOG: Video: Kalli Yadda Ake Hada Connection Na Yadda Z... : Video: Kalli Yadda Ake Hada Connection Na Yadda Zaka Saurari Duk Kanin Kiran Da BUDURWARKA Takeyi Ko Akai Mata Ta Wayar Ka " SPY...
Comments