Skip to main content

Posts

Showing posts with the label ABUBUWAN DA SUKE WARWARE MUSULUMCI

ABUBUWAN DA SUKE WARWARE MUSULUMCI

ABUBUWAN DA SUKE WARWARE MUSULUMCI             •┈┈•⊰✿✿⊱•┈┈• Shaikh Muhammad Bin Abdilwahhab Allah ya yi masa rahama ya ce: Ka sani lallai mafi girman abubuwan da suke warware musulunci guda goma ne 1-SHIRKA a cikin bautar Allah Madaukakin Sarki; dalili a kan haka fad'in Allah Madaukakin Sarki: "إِنَّ اللَّهَ لَا يَغْفِرُ أَن يُشْرَكَ بِهِ وَيَغْفِرُ مَا دُونَ ذَٰلِكَ لِمَن يَشَاءُ". "Lallai ne, Allah ba Ya gãfarta a yi shirki game da Shi, kuma Yana gãfarta abin da yake bãyan wannan ga wanda Yake so.."[An-Nisaa:48] Kuma yana  daga  cikin  Shirka:  yin yanka domin  wanin  Allah,  kamar  wanda  zai yi yanka domin aljani ko kuma domin k'abari. 2-Duk wanda ya sanya tsani a tsakaninsa da Allah, yana kiran wannan tsanin yana rokonsu yana kuma dogara a kansu, ya kafirta babu wani sabani. 3-Duk wanda bai kafirta mushrikai ba, ko kuma ya yi shakkan kafircinsu, ko ya inganta ra’ayinsu, to ya kafirta. 4...