Skip to main content

Posts

Showing posts with the label Yadda Zaka Samu Free 150MB A KO WANE IRIN LAYIN MTN TA HANYAR AMFANI DA (Gidimo app

Yadda Zaka Samu Free 150MB A KO WANE IRIN LAYIN MTN TA HANYAR AMFANI DA (Gidimo app)

Yadda Zaka Samu Free 150MB A KO WANE IRIN LAYIN MTN TA HANYAR AMFANI DA (Gidimo app)  Kasan cewar jiya nace zan baku wani sabon cheat na MTN amma ban samu lokacin da zan tsaya nai muku posting dinsa ba harma daga baya suka gano suka tsayar. Sai dai kuma tunda na rigada nai Alqawari zan baku wani sabuwar hanya duk da dai Datar batada Yawa amma nasan wasu zasu amfana da ita (Gidimo app)  manhaja ce ta musan wanda idan baku manta ba a' baya mun tava Yi muku cikakken bayani akai, bayan nan kuma da akwai wani ganimar "Data" da muka tava samu watannin baya idan baku manta ba. . A wannan karon ma sun sake bude sabuwar promo wacce zasu baku kyautar MTN 150MB a duk sabon register da su YADDA ZAKA SAMU NAKA SHINE 👇👇👇👇👇 Da farko dai Dole sai Ya kasance: wayar ka da, akwai °GOOGLE PLAY STORE° Daga nan saika bude kayi search na 👇 GIDIMO APP Bayan ka dauko ka bude sa saka shiga *Creat Account* Bayan ka gama komai wajen Email/ phone number Ka saka Daga...