Skip to main content

Yadda Zaka Samu Free 150MB A KO WANE IRIN LAYIN MTN TA HANYAR AMFANI DA (Gidimo app)

Yadda Zaka Samu Free 150MB A KO WANE IRIN LAYIN MTN TA HANYAR AMFANI DA (Gidimo app) 

Kasan cewar jiya nace zan baku wani sabon cheat na MTN amma ban samu lokacin da zan tsaya nai muku posting dinsa ba harma daga baya suka gano suka tsayar.

Sai dai kuma tunda na rigada nai Alqawari zan baku wani sabuwar hanya duk da dai Datar batada Yawa amma nasan wasu zasu amfana da ita

(Gidimo app)  manhaja ce ta musan wanda idan baku manta ba a' baya mun tava Yi muku cikakken bayani akai, bayan nan kuma da akwai wani ganimar "Data" da muka tava samu watannin baya idan baku manta ba.

.
A wannan karon ma sun sake bude sabuwar promo wacce zasu baku kyautar MTN 150MB a duk sabon register da su

YADDA ZAKA SAMU NAKA SHINE
👇👇👇👇👇

Da farko dai Dole sai Ya kasance: wayar ka da, akwai °GOOGLE PLAY STORE°

Daga nan saika bude kayi search na 👇

GIDIMO APP

Bayan ka dauko ka bude sa saka shiga
*Creat Account*

Bayan ka gama komai wajen

Email/ phone number
Ka saka

Daga nan kayi -----> Verify phone number

Kayi submit daga nan ka kammala

Register

Kawai sai ka duba kasa zaka ga dan a' lamar 👤 kamar na jikin photon nan dana daura muku

Bayan nan kayi 'Allow' bayan Ya gama

Sai ka fito ka jira zasu Yo maka

Notification na Congratulations sun baka kyautar 150mb daga nan.

Saika zavi number da kakeso su tura maka Datar ka rubuta a' wajen kayi

🆗

Anan take zasu turo maka Datar

Allah taimaka

Idan kana da Tambaya ka ajiye  min comment

Zuwa anjima kadan zan sakin muku

Yadda zaka samu free 130gb a kowane Glo

©® <b> EL.BASAWEE

Comments