Skip to main content

DANI CEBALOS YAKOMA ARSENAL

25 Yuli 2019 TALLA Dani Ceballos ya koma Arsenal daga Madrid Dan wasan tsakiyar kungiyar Real Madrid Dani Ceballos ya koma Arsenal a matsayin aro har zuwa karshen kakar badi. Dan wasan mai shekara 22 ya taka wa Madrid leda sau 56 tun bayan da ya koma kungiyar a shekarar 2017 daga Real Betis. Kocin Arsenal Unai Emery ya ce: "Muna farin cikin dawowar Dani. Dan kwallon yana da kwarewa sosai." Haka zalika Arsenal ta shirya sayen William Saliba daga kungiyar AS Saint-Étienne ta Faransa wanda ake zaton farashinsa zai kai fam miliyan 27. Saliba ya bayyana farin cikinsa game da komawa Arsenal duk da cewa Tottenham ta yi zawarcinsa. Karanta wasu karin labarai Marco Asensio zai yi jinyar wata tara Man U na son Eriksen, Barca ta taya Firpo Muna kira a saki 'yan Shi'a da aka kama -

Comments

Popular posts from this blog

Kungiyar IZALA tayi Allah wadai da cin Mutunci da yan kwankwasiyya suka yiwa Dr. Ali Pantami

Kungiyar IZALA tayi Allah wadai da cin Mutunci da yan kwankwasiyya suka yiwa Dr. Ali Pantami Daga Ibrahim Baba Suleiman Kungiyar wa'azin musulunci ta Izalatil Bid'ah wa Iqamatis Sunnah a Naijeriya, Tayi Allah wadai da cin Mutuncin da 'yan kungiyar kwankwasiyya sukayi wa ministan sadarwan Naijeriya Sheikh Dr. Isa Ali Pantami a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano dake Birnin kano. Shugaban IZALA Sheikh (Dr) Abdullahi Bala Lau, shi yayi wannan kira ta wayar tarho daga Birnin Maiduguri jihar Borno a tarayyar Naijeriya, inda yake halartar wani taro a Birnin na Shehu. Sheikh Bala Lau yace, wannan al'amari akwai damuwa kwarai cikinsa, Malami mahaddacin Al'qur'ani, masanin tafsiri, Wanda ya kare rayuwarsa wajen aiki da fadakarwa akan addinin Musulunci, shine wasu 'yan Siyasa zasu masa irin wannan cin Mutunci tabbas an aikata laifi Babba. Shehin Malamin yayi kira da babbar murya cewa jagoran kwankwasiyya Dr. Rabi'u Musa kwankwaso ya fito ya baiwa ya...
DAKIN LABAREN  HAUSA 23 sep 2019 AURE KO ZAMAN GIDA? 1 - 2 AURE KO ZAMAN GIDA?    AURE KO ZAMAN GIDA? •••••••PART  1 ••••••••  HAUWA M.JABO akan hanyar asibiti nida qawata zeenah khalifa zamuje duba wata maqociyarmu da batada lafiya,Muna shiga asibiti mukayi karo da wata mata da yara guda biyu a hannunta zenah khalifa tayi sokoko tana kallonta.Ke zeenah khalifa kinji haushi ki kalli maza ki kalli mata.! Banason wulaqanci hauwa jabo.! Mikike nufi da inkalli mata in kalli maza? kamar wata bunsura..!!! Na kwashe dadariya nace yanzu dai yimin bayani mi kika hango.?? Ta kwashe da dariya kibari kawai,Hauwa jabo matar nan ta hadu billahillazi..Da ace ba baqa bace sai ince wllhy ba indiyace keni muje muyi qawance da ita,Ke zainab muna fama da talaucinmu za...