Skip to main content

*MIJIN BAHAUSHIYA

*MIJIN BAHAUSHIYA*πŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒ

*KAFIN AURE*🀣🀣🀣

*Na kira ki dazu da sassafe ba'a dauka ba, lokacin nasan baki tashi ba, my be ma na katse miki barci SORY*πŸ™πŸ»

*murya KASA KASA jiya na miki tambaya amma baki amsamin tambayata ba,  ina jira SWEETY*πŸ‘„πŸ’ž

*Ranki ya dade wanka kikayi yanzu da sanyinnan koda yake kedin ai yar gayu ce BABY na*πŸ’‹

*don Allah kada kici wake da shinkafa yanzu, bari na aiko miki KAZA da Maltina kin ji H0NEY*πŸ’ž

*Ah Ah haba dan ALLAH my LADY taho a hankali mana kada kiji ciwo ki sani a tara mana my S0UL*πŸ’ž

*BAYAN AURE*🀣🀣

*kina da matsala WALLAHI TALATUWA dan rainin wayo ayi ta kiranki kina ta shegen barcin naki ko?* πŸ€”πŸ˜‰πŸ˜‰

*MURYA A SAMA wai me yasa baki da biyayyane na miki tambaya jiya baki cemin komai ba*😑

*In banda tsabar rashin sanin ciwon KAI ina ke ina wanka da sanyin nan ko da yake ai jikinki ne*🀷🏻‍♂

 *Rainin wayo ke ba zaki ci tuwo ba kaina zaki dafa kici kada ALLAH sa kici cikin waye?*πŸ˜‰

*Wai kina inane ke baki san kiyi sauri bane kina ganin yanda na kwas0 bala'in yunwa haba*πŸ˜‰

πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚ 
*Send to mazan Hausawa and see their response  SHIN DAGASKENE HAKA KUKE MAZAN HAUSAWA?*Dan Allah yan Babban Gida hakane wai amsa ba mata Amma🀣🀣

Comments