Usaibatuddeen#:Assalam hadisi"bikin babbar sallah da qarama da ayyaamuttashriq sune bikin mu ma'abota musulunci"bukukuwan shekara dana wani lokaci bana ma'abota musulunci bane face guda ukun nan babbar sallah da qarama da ayyamuttashriq,dama duk wani idi da za'a taro awani guri saidai ranar arfa da ayyukan hajji,duk idin da baya cikin wadannan to yana daga cikin sababin shirka da abin da aka haramta,misalin new year,birthday,ga sunan birjik wasu ma yanzu ake qirqirosu constitution din qasar ma baisan dasu ba,bissalam.
Rubutu F raba, rubutu V don son, rubutu Usaibatuddeen#'sakon' to hira.
AREWASTARBLOG: Video: Kalli Yadda Ake Hada Connection Na Yadda Z... : Video: Kalli Yadda Ake Hada Connection Na Yadda Zaka Saurari Duk Kanin Kiran Da BUDURWARKA Takeyi Ko Akai Mata Ta Wayar Ka " SPY...
Comments