Usaibatuddeen#:Assalam zakkar fidda kai wajibice akan kowanne mutum musulmi wanda ya mallaki wata dukiya da ta qaru akan abin dayake da buqata shi da iyalinsa qimar abinda da za'a bayar ga kowacce mace ko namiji guda shine kilo biyu da kwata na daga irin abincin garin zaka fitarma kanka da duk wanda haqqin ci dashi yake kanka kamar mata da yaransu da sauransu ana fara fitarwa kafin eid da kwana 1 ko 2 amma anfiso mutum ya fitar ranar eid kafin ayi sallah matuqar ka mallaki abinyi kuma ba'a bari sai bayan sallar idin za'a iya hadama mutum 1 na mutane da yawa kamar Yadda za'a iya ba mutane da yawa na mutum 1,bissalam.
AREWASTARBLOG: Video: Kalli Yadda Ake Hada Connection Na Yadda Z... : Video: Kalli Yadda Ake Hada Connection Na Yadda Zaka Saurari Duk Kanin Kiran Da BUDURWARKA Takeyi Ko Akai Mata Ta Wayar Ka " SPY...
Comments