Wani mutum ne yayi sabuwar amarya, ba ta wuce kwanaki biyar(5) ba da auren su, sa angon ya tafi kasuwa domin yi mata cefane.
Isowar shi gida keda wuya sai yaga wata babbar mota a kofar gidan sa kai da ganin motar kasan cewa wanda yake hawanta matashin me kudi.
Da shigar shi gida saiya nufi dakin Amarya har izuwa uwar daka, yana isowa saiya yayi kacibus da wani mutum kwance
a kan gadon amarya yana ta sharar barci abinsa,
Sai ya tafi kitchen ya tambayi Amarya?
Wane ne a dakin ki,? Budan bakin ta sai tace: Ohhhhhh Amir ne muna kiran shi(Aji dadi) a WhatsApp.
Related Posts
Yanzu ma haka shi nake soyawa kajin daka siyo kace a soyawa su ummah idan sun zo. Amir ya sha tafiya ya gaji(WALLAHI)
abokina ne A WhatsApp muka hadu, kwanakin baya ma da nayi tafiya na kashe waya ta ai abuja nakai mishi
Ziyara, kwana bakwai nayi, Sharaton hotel ya kam min.
Yanzu ma haka shi ba dadewa zaiyi ba, bai wuce yayi kwana uku(3) ba don haka kawai na yanke shawara akan ya zauna a daki na kafin ranar tafiyar sa.
Ga mukullin motar sa yaba ni ya ce idan ka dawo ka shigo mai da ita saboda bai kamata ya shigo da mota ba tare da izinin mai gida ba!!!!.
AREWASTARBLOG: Video: Kalli Yadda Ake Hada Connection Na Yadda Z... : Video: Kalli Yadda Ake Hada Connection Na Yadda Zaka Saurari Duk Kanin Kiran Da BUDURWARKA Takeyi Ko Akai Mata Ta Wayar Ka " SPY...
Comments