Skip to main content
MTN and GLO 0.00k - Sabuwar Hanyar More Garabasar Browsing & Download Kyauta A Layin MTN da GLO Batare Da Kudi Ko Data Ba by - info@shafinhausa.com on - September 05, 2019 Maraba da shigowa babban Shafinhausa na Arewa A Yau wannan shafi namu tana tafe muku da wata sabuwar hanyar more Browsing & Download kyauta. A layi kan MTN & GLO kasan cewar abubuwa sun danyi zafi Shiyasa muka ga Ya kamata mu kawo muku wannan hanyar wanda Nasan da yawa zasu amfana da ita Sannan wannan garabasar ta Free Browsing. Ta masu Wayar Android ce kadai Basai munyi dogon surutu ba Domin more wannan garabasar a Layin MTN ko Glo Saika shiga nan kayi Download 24clan VPN Bayan kayi Download ka bude sa Daga nan sai ka shiga ------> Select server Daga nan zaka ga Servers kala kala na layu ka da dama Idan MTN ne dakai sai ka zavi -----> MTN FREE SERVER Idan kuma GLO ne saika zavi Glo Daga nan kayi Click---- akan Wannan Tambarin Wannan da mukai masa alama Bayan ka danna zai nuna maka 👇👇👇👇 Sai ka tava OK Anan zai bara Processing Daga nan zaiyi Connected Shikenan Ya hadu kai Nasarar hada Free Browsing and Download a wayar ka Batare da kudi ko data ba Sannan wannan garabasar Bawai iya Browsing & Download zakai ba Tana Yin komai Duk abinda kasan Data nayi Shima Yanai. Kamar irin su Whatsapp, Facebook, Instagram, da sauran su Allah taimaka Muna rokon ku da kuyi share wannan posting Zuwa Facebook whatsapp Groups Domin mutane da Yawa zasu amfana da wannan posting din dubada Yana yin rashin data da ake fama da ita Sannan ku kasance tare da wannan shafin domin Darasin mu na gama zamui ne akan 👇 YADDA ZAKA SAKA KATI A LAYIN MTN MAI BASHI BATARE DA SUN DAUKI KO SISIN KOBO BA KODA BASHIN 2k ne A Ciki Misali. Ka load N100 baxa su dauki ko N5 ba Wannan shine posting da xamui na gaba Kuyi amfani da maballin share na Qasan Wannan posting domin turawa Abokan ku   

Comments