Skip to main content
Sabuwar Hanyar Samun $10 Kudin 9ja N3600
Cikakken Bayani Tare da Yadda zaka cire Working 100%

Da farko dai babu bata lokaci

Ka shiga nan kayi register
👇👇👇👇
https://einstein.exchange/referral-signup?referralCode=mobile-app-02cf8cc4-55e8-418f-802f-a73fbe7b5c11https://einstein.exchange/referral-signup?referralCode=mobile-app-02cf8cc4-55e8-418f-802f-a73fbe7b5c11

Bayan kayi register zasu tura.
maka da Confirmation link ta Email kai Verified

Bayan ka kammala zasu baka

CAD 10 wanda Yake mazaunin $10

Sannan ka sani wannam $10 CAD dinda suka baka zaka iya

Converted dinsa zuwa Bitcoins ko ETH da sauran su

Bayan ka kammala wadan nan zasu buqaci kayi verify

Na

Kowane irin ID Card

So amma idan kanada Voter's Card sbd nima dashi nasa sukai Approved a cikin 24hours

Yadda ake Verified din shine

Kamar haka 👇👇

Da farko Ya kasance kana da waya mai Camera sosai sai ka dauki Photon ka tare da ID CARD din a Hanunka

Amma Ka tabbatar sunan ka da Address din jikin ID Card din Ya fito sosai

Bayan nan saika tura musu sakon Email

Ta wannan email din nasu:
verify@einstein.exchange

 Wajen
 subject line: na cikin email dinka ka rubuta 👇

 Verification Documents.

Sai wajen tura sako kai

Upload wannan photon naka daka dauka kana riqe da Id card dinka

Bayan nan ka jira 24hours

Da zarar kaga sunce maka

Sunyi maka

Verified sai kawai kamin mgna ta

Whatsapp na nuna maka Yadda zaka fitar da kudin ta Luno zuwa Bank Account dinka

Whatsapp me 0806929054908069290549

Comments

Popular posts from this blog

MAN YAN HANYOYI 10 NA YIN ARZIKI

MANYAN HANYOYI GUDA GOMA-(10) NA SAMUN ARZIKI Arziqi yana da manyan hanyoyin samunsa guda biyu sune; *A-Hanyar samu🎆n Arziqi na Al'ada Wanda ya hada noma da kiyo da kasuwanci da kwadago*. *B-Hanyar samun arziqi na shari'a,sune wadan nan hanyoyi guda goma,wadanda suka tabbata daga Alqurani da Hadisan Manzon AllahSAW ingantattu* Dukkan Wanda yake neman Arziqi to wajibine ya bi daya ko wasu daga cikin wadan nan hanyoyi tare da doguwa ga Allah,sannan ya kuma yarda da abinda Allah ya bashi na kason arziqinsa. Daga Cikin ayoyin da suke bayani a akan arziqi da hanyar samun sun hada da;- ﻳﻘﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺗﻌﺎﻟﻰ;(ﻭَﻓِﻲ ﺍﻟﺴَّﻤَﺎﺀِ ﺭِﺯْﻗُﻜُﻢْ ﻭَﻣَﺎ ﺗُﻮﻋَﺪُﻭﻥَ‏) . *(Kuma a cikin sama arzikinku (yake fitõwa) da abin da ake yi muku alkawari)*. @ﺳﻮﺭﺓ:ﺍﻟﺬﺍﺭﻳﺎﺕ. ﻭﻳﻘﻮﻝﺗﻌﺎﻟﻰ (ﺇِﻥَّ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻫُﻮَ ﺍﻟﺮَّﺯَّﺍﻕُ ﺫُﻭ ﺍﻟْﻘُﻮَّﺓِ ﺍﻟْﻤَﺘِﻴﻦُ ‏) . *(Lalle Allah, Shĩ ne Mai azurtãwa, Mai ĩkon yi, Mai cikakken ƙarfi)*. @ﺳﻮﺭﺓ : ﺍﻟﺬﺍﺭﻳﺎﺕ ﻭﻳﻘﻮﻝ ﺗﻌﺎﻟﻰ ‏(ﻫُﻮَ ﺍﻟَّﺬِﻱ ﺟَﻌَﻞَ ﻟَﻜُﻢُ ﺍﻟْﺄَﺭْﺽَ ﺫَﻟُﻮﻟًﺎ ﻓَﺎﻣْﺸُﻮﺍ...