YADDA AKE SAMUN KUDI TAHANYAR AMFANI DA VOVA APPLICATION
First menene vovo?
Wato vova wani wajene dazaka'iya sayayyar kayayyaki a online kamar jumia a farashi mai sauki kuma a turomaka zuwa address din daka cike
TAWACCE HANYA AKE IYA SAMUN KUDI A VOVA
hanyoyin guda biyune masu kama da juna zasu baka link guda biyu
(1). Link din farko idan katurawa mutu idan yabi ta link din yayi download yayi register zasu baka $2 kobaiyi sayayyah ba
(2). shikuma link na biyu idan katurawa mutum yabi ta link din yayi register zasu baka $8 amma sai ya sayi wani abu
(3). Shikuma na ukun wannan cacane in zaka iya sai kayi
KAMAR NAWA ZAN'IYA SAMU A VOVA ACIKIN RANA DAYA?
Yadan ganta da adadin mutanen da ka gayyata nidai a rana daya inasamun har $35 wani lokacin ma yana fin hakan
NAWANE MINIMUM TO WITHDRAW A VOVA
mafi karancin abunda zaka iya cirewa a vova $2.50 ne
MR BROWSER YIMIN BAYANIN YADDA ZAN YI DOWNLOAD DIN APPLICATION DIN
Da farko kashiga cikin wannan link din 👉https://rr.lovevova.com/MzgxNjk5MTk=https://rr.lovevova.com/MzgxNjk5MTk= 👈 zai kaika inda zaka sauko app din sai kayi install idan yagama sai ka bude app din idan yabude daga can kasa zakaga inda aka rubuta account sai kashiga zakaga inda zakayi login idan kayi login sai ka dawo home zakaga inda aka rubuta 👉freebies👈 daga can sama sai kashiga idan kashiga zakaga wadannan links din da nayimaka bayani a baya sai kazabi yadda kakeson kayi earning din daga ciki karku manta kubi ta nan domin samun $2 nayin register ta referral link https://rr.lovevova.com/MzgxNjk5MTk=
Comments