Skip to main content

YADDA ZAKA SAMU KATIN WAYA DAGA NAIRA #50 ZUWA #2000 ARANA

*Duk abin da kuke buƙatar sani game da yadda za ku sami maki bonus wanda zaku iya fansa amatsayin katin waya.*
 Don can-cantar zanawa na mako, dolene kabuga wasanni 5 arana ajere.
Don shiga cikin fa'idodin kyauta saika shiga cikin asusunka sai kazaɓi lambobi guda shida masu sa'a.
 Zaka iya zama zakaran lokacin dakake tsarin sanarda lambarka azaman lashe gasar.
Cin nasarar yau da kullum yana ɗaukar maki 60,000 kuma da #1000 na kati zuwa asusun wayarka.
 Yayin cin nasarar ƙarshen mako, shikuma yana ɗaukar maki 120,000 da #2000 na kati.
Koyi yadda zaka zama cikin masu nasara anan,.
Duk mutumin dakayi envite kana da 1000 point , kaga kenan aranama kana iya samun  piye da 10,000 point. Ga wanda baisan yadda zai samu wannan tsarinba shiga nan
👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼
https://cashkaching.com/register/EI12Y26https://cashkaching.com/register/EI12Y26
 Bayan kashigeshi ya buɗemaka, idan kayi register kanada 200 point, sannan akwai inda zaka shiga kayi wasanni kasamu ƙarin point akan wanda kake dashi,
 Sannan bugu da ƙari akwai inda zaka samu
 *BONUS*
 kamar yadda nafada maku abaya, daure kabi don kaima kasamu wannan garaɓasar, sannan bayan shima akwai wanda kusan shima irinsu ɗaya, amma shi ya ƙunshi kuɗine wanda kana da damar komawa dashi cikin asusun bankinka kai tsaye,
👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼
https://refer.kashtree.com/register.php?referral=ibrahimsani072https://refer.kashtree.com/register.php?referral=ibrahimsani072
 Idan kashigeshi insha allahu zaka fahimta,idan ma baka fahimtaba kana iya yiman tambaya ta inbox ɗina .
 Wassalamu alaikum warahmatullah.

Comments

Popular posts from this blog

MAN YAN HANYOYI 10 NA YIN ARZIKI

MANYAN HANYOYI GUDA GOMA-(10) NA SAMUN ARZIKI Arziqi yana da manyan hanyoyin samunsa guda biyu sune; *A-Hanyar samu🎆n Arziqi na Al'ada Wanda ya hada noma da kiyo da kasuwanci da kwadago*. *B-Hanyar samun arziqi na shari'a,sune wadan nan hanyoyi guda goma,wadanda suka tabbata daga Alqurani da Hadisan Manzon AllahSAW ingantattu* Dukkan Wanda yake neman Arziqi to wajibine ya bi daya ko wasu daga cikin wadan nan hanyoyi tare da doguwa ga Allah,sannan ya kuma yarda da abinda Allah ya bashi na kason arziqinsa. Daga Cikin ayoyin da suke bayani a akan arziqi da hanyar samun sun hada da;- ﻳﻘﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺗﻌﺎﻟﻰ;(ﻭَﻓِﻲ ﺍﻟﺴَّﻤَﺎﺀِ ﺭِﺯْﻗُﻜُﻢْ ﻭَﻣَﺎ ﺗُﻮﻋَﺪُﻭﻥَ‏) . *(Kuma a cikin sama arzikinku (yake fitõwa) da abin da ake yi muku alkawari)*. @ﺳﻮﺭﺓ:ﺍﻟﺬﺍﺭﻳﺎﺕ. ﻭﻳﻘﻮﻝﺗﻌﺎﻟﻰ (ﺇِﻥَّ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻫُﻮَ ﺍﻟﺮَّﺯَّﺍﻕُ ﺫُﻭ ﺍﻟْﻘُﻮَّﺓِ ﺍﻟْﻤَﺘِﻴﻦُ ‏) . *(Lalle Allah, Shĩ ne Mai azurtãwa, Mai ĩkon yi, Mai cikakken ƙarfi)*. @ﺳﻮﺭﺓ : ﺍﻟﺬﺍﺭﻳﺎﺕ ﻭﻳﻘﻮﻝ ﺗﻌﺎﻟﻰ ‏(ﻫُﻮَ ﺍﻟَّﺬِﻱ ﺟَﻌَﻞَ ﻟَﻜُﻢُ ﺍﻟْﺄَﺭْﺽَ ﺫَﻟُﻮﻟًﺎ ﻓَﺎﻣْﺸُﻮﺍ...