Skip to main content
ZATA IYA YIYUWA, DUK WAYAR DA KAKEYI WANI YANA ZAUNE A GEFE GUDA
Ko Yana Kwance 👎

YANA SAURARENKA TARE DA YIN RECORDING BA TARE DAKA SANI BA.

.
Zaka iya gwada wannan hanyar
👇
Domin sanin ko ana bibiyar layin wayarka ba tare daka sani ba,

Ta hanyar Call Forwarding da aka makala a waya

Da farko
Ka

Danna  👉*#61# ka gani

Idan har ana sauraren layinka za'a nuna maka lambar dake makale da layin naka tare da sauraren dukkan kiran wayar da kake ko ake maka
Baka saniva

Idan ma ba'a makala layin naka akan Call Forwarding ba, duk zaka gani bayan ka danna wancan lambar  🖕dake sama
.
Yadda zaka cire lambar taka daga sauraren da wasu keyi shine,
.

sai ka Danna ##002# nan take zaka kori Call Forwarding da akayi maka ba tare daka sani ba

.
Bayan daka danna lambar kaga cewa anyi Forwarding din lambarka, kods ka cire a yanzu bayan danna lambar danace kayi amfani da ita wajen dakatarwa, duk bayan kwana biyu zuwa bakwai ka sake danna lambar, domin wadanda ke saka Call Forwarding a layinka zasu sake sakawa domin suna son jin duk abun da kake tattaunawa
.

Ka danna 👉*#61# domin sanin ko ana saurara
Ka danna 👉👉👉##002#
 domin fita daga cikin Call Forwarding da aka makala maka batare da kasani ba

GA KUMA CIKAKKEN VIDEO

👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇🔔

Video: Kalli Yadda Ake Hada Connection  Na Yadda Zaka Saurari Duk Kanin Kiran Da BUDURWARKA Takeyi Ko Akai Mata Ta Wayar Ka " SPYING CALL".

Danna kan photo/link domin kallon video Yadda ake hadawa
👇👇👇👇 http://www.elbasawee.blogspot.com 

Tura zuwa groups domin wasu su amfana

Comments

Popular posts from this blog

MAN YAN HANYOYI 10 NA YIN ARZIKI

MANYAN HANYOYI GUDA GOMA-(10) NA SAMUN ARZIKI Arziqi yana da manyan hanyoyin samunsa guda biyu sune; *A-Hanyar samu🎆n Arziqi na Al'ada Wanda ya hada noma da kiyo da kasuwanci da kwadago*. *B-Hanyar samun arziqi na shari'a,sune wadan nan hanyoyi guda goma,wadanda suka tabbata daga Alqurani da Hadisan Manzon AllahSAW ingantattu* Dukkan Wanda yake neman Arziqi to wajibine ya bi daya ko wasu daga cikin wadan nan hanyoyi tare da doguwa ga Allah,sannan ya kuma yarda da abinda Allah ya bashi na kason arziqinsa. Daga Cikin ayoyin da suke bayani a akan arziqi da hanyar samun sun hada da;- ﻳﻘﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺗﻌﺎﻟﻰ;(ﻭَﻓِﻲ ﺍﻟﺴَّﻤَﺎﺀِ ﺭِﺯْﻗُﻜُﻢْ ﻭَﻣَﺎ ﺗُﻮﻋَﺪُﻭﻥَ‏) . *(Kuma a cikin sama arzikinku (yake fitõwa) da abin da ake yi muku alkawari)*. @ﺳﻮﺭﺓ:ﺍﻟﺬﺍﺭﻳﺎﺕ. ﻭﻳﻘﻮﻝﺗﻌﺎﻟﻰ (ﺇِﻥَّ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻫُﻮَ ﺍﻟﺮَّﺯَّﺍﻕُ ﺫُﻭ ﺍﻟْﻘُﻮَّﺓِ ﺍﻟْﻤَﺘِﻴﻦُ ‏) . *(Lalle Allah, Shĩ ne Mai azurtãwa, Mai ĩkon yi, Mai cikakken ƙarfi)*. @ﺳﻮﺭﺓ : ﺍﻟﺬﺍﺭﻳﺎﺕ ﻭﻳﻘﻮﻝ ﺗﻌﺎﻟﻰ ‏(ﻫُﻮَ ﺍﻟَّﺬِﻱ ﺟَﻌَﻞَ ﻟَﻜُﻢُ ﺍﻟْﺄَﺭْﺽَ ﺫَﻟُﻮﻟًﺎ ﻓَﺎﻣْﺸُﻮﺍ...