Skip to main content

Yadda Zaka Samu Free 130GB A Kowane Irin Layin Glo valid 7days

Yadda Zaka Samu Free 130GB A Kowane Irin Layin Glo valid 7days


Wannan hanya ce wacce ba kowane Yasan da ita ba sannan wannan cheat ne domin kuwa suna gano ta zasu toshe

Ni kam aradu na gaji da rubutu  🤓

Babu vata lokaci 👇

Da farko dai Ka samu kowane irin layin Glo mai register saika dial
-----> #100# 
Daga nan zai nuna maka tsarin da Yake kan layin
Saboda haka idan kaga layin naka Yana kan irin tsarin dana dauro muku a Screenshot din sama wato "YAKATA" to saika bi, sauran hanyoyin da zan baka. 

Amma idan kaga akasin tsarin haka

Koda (new Yakata)  ne ka gani to bazai yi ba

.
Continue ▶️
Bayan kayi nasarar samun layin da Yake kan tsarin "YAKATA" 

Saika siyo katin Glo na ₦100 ka load ko kayi bank recharge duk1 ne zaiyi

.
Bayan ka load katin saika nemo wani layin Glo din daban kowane iri ne shima Ya kasance Yanada Register amma ba dole bane sai shima din Yana tsarin Yakata. 

Kawai kowane iri ne kuma ko Yana wane tsari ne

Saika duba number sa ka copy

Saika koma kan wancan layin. Glo Yakata wanda ka saka masa katin saikai
Dial *127*01*number dayan glo din#

Misali *127*01*09053042378#

Bayan nan zai nuna maka Notification kamar na jikin photon dana daura muku shikenan kayi nasarar turawa wancan layin 120gb data 

Amma baza a' ga message ba kawai indai kaga haka toh Yayi saika dauko wancan layin ka daura ka fara dibar Garabasar Unlimited Data wanda 
.

Sannan bayan ka turawa layi1 zaka iya sake turawa wani ko wata Datar kamar Yadda kai na farkon

A kalla mutum5 zaka turawa daga nan shikenan ka gama

Note: ka sani wannan layin da kake share Data bazaiyi Unlimited Free Data ba harsai kaima ka samu wani mai Tsarin Yakamat sai kuyi Exchange ka bashi nmbr ka Ya baka nashi kowa Yayiwa kowa

Wannan shine idan kanada tambYa k ajiye comment

©® <b> Mr Bazazzage


Am 🔙

Comments

Popular posts from this blog

MAN YAN HANYOYI 10 NA YIN ARZIKI

MANYAN HANYOYI GUDA GOMA-(10) NA SAMUN ARZIKI Arziqi yana da manyan hanyoyin samunsa guda biyu sune; *A-Hanyar samu🎆n Arziqi na Al'ada Wanda ya hada noma da kiyo da kasuwanci da kwadago*. *B-Hanyar samun arziqi na shari'a,sune wadan nan hanyoyi guda goma,wadanda suka tabbata daga Alqurani da Hadisan Manzon AllahSAW ingantattu* Dukkan Wanda yake neman Arziqi to wajibine ya bi daya ko wasu daga cikin wadan nan hanyoyi tare da doguwa ga Allah,sannan ya kuma yarda da abinda Allah ya bashi na kason arziqinsa. Daga Cikin ayoyin da suke bayani a akan arziqi da hanyar samun sun hada da;- ﻳﻘﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺗﻌﺎﻟﻰ;(ﻭَﻓِﻲ ﺍﻟﺴَّﻤَﺎﺀِ ﺭِﺯْﻗُﻜُﻢْ ﻭَﻣَﺎ ﺗُﻮﻋَﺪُﻭﻥَ‏) . *(Kuma a cikin sama arzikinku (yake fitõwa) da abin da ake yi muku alkawari)*. @ﺳﻮﺭﺓ:ﺍﻟﺬﺍﺭﻳﺎﺕ. ﻭﻳﻘﻮﻝﺗﻌﺎﻟﻰ (ﺇِﻥَّ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻫُﻮَ ﺍﻟﺮَّﺯَّﺍﻕُ ﺫُﻭ ﺍﻟْﻘُﻮَّﺓِ ﺍﻟْﻤَﺘِﻴﻦُ ‏) . *(Lalle Allah, Shĩ ne Mai azurtãwa, Mai ĩkon yi, Mai cikakken ƙarfi)*. @ﺳﻮﺭﺓ : ﺍﻟﺬﺍﺭﻳﺎﺕ ﻭﻳﻘﻮﻝ ﺗﻌﺎﻟﻰ ‏(ﻫُﻮَ ﺍﻟَّﺬِﻱ ﺟَﻌَﻞَ ﻟَﻜُﻢُ ﺍﻟْﺄَﺭْﺽَ ﺫَﻟُﻮﻟًﺎ ﻓَﺎﻣْﺸُﻮﺍ...