Skip to main content

TAFKIN MANZON ALLAH (SAW). ✿❁࿐❁✿ 💦‏​✿❁࿐❁✿

TAFKIN MANZON ALLAH (SAW).
✿❁࿐❁✿ 💦‏​✿❁࿐❁✿

DAN BIDIA BA ZAI SHA DAGA GARESHI BA!

Manzon Allah SAW ya ce: Alkauthar wani kogi ne wanda Ubangijina Madaukaki ya yi min alkawarinsa a Aljannah, yana da wani tafki da duka  Al'umata za su gangara mata su sha ruwan da ke cikinta ranar Alkiyama, adadin abin sha/madebin da ke wajen adadin taurarin da ke sama, sai a dakatar da wasu mutane daga shan wannan ruwan, sai in ce: Yaa Ubangiji wannan ai suna cikin Al'umata, sai Allah ya ce: Ai ba ka san abin da al'umarka suka kirkiro ba a bayanka". Muslim.

#Zaurandalibanilimi

https://t.me/Zaurandalibanilimi

Comments