Skip to main content

Posts

WATA SABUWAR AMARYA

Wani mutum ne yayi sabuwar amarya, ba ta wuce kwanaki biyar(5) ba da auren su, sa angon ya tafi kasuwa domin yi mata cefane. Isowar shi gida keda wuya sai yaga wata babbar mota a kofar gidan sa kai da ganin motar kasan cewa wanda yake hawanta matashin me kudi. Da shigar shi gida saiya nufi dakin Amarya har izuwa uwar daka, yana isowa saiya yayi kacibus da wani mutum kwance a kan gadon amarya yana ta sharar barci abinsa, Sai ya tafi kitchen ya tambayi Amarya? Wane ne a dakin ki,? Budan bakin ta sai tace: Ohhhhhh Amir ne muna kiran shi(Aji dadi) a WhatsApp. Related Posts Yanzu ma haka shi nake soyawa kajin daka siyo kace a soyawa su ummah idan sun zo. Amir ya sha tafiya ya gaji(WALLAHI) abokina ne A WhatsApp muka hadu, kwanakin baya ma da nayi tafiya na kashe waya ta ai abuja nakai mishi Ziyara, kwana bakwai nayi, Sharaton hotel ya kam min. Yanzu ma haka shi ba dadewa zaiyi ba, bai wuce yayi kwana uku(3) ba don haka kawai na yanke shawara akan ya zauna a daki na kafin ranar tafiy...

EWSPAPERS HEADLINES FOR SUNDAY 23RD JUNE 2019

*N.* *PUNCH* Desperate Nigerians exploit gay, outcast claims, BHaram war to seek asylum in Europe, US, Canada Community conspiracy landed dad in life jail Surviving daughter of freed centenarian prisoner After rains of herders attacks, traumatised victims contend with more hardships in Taraba IDP camps God raises bad leaders sometimes to teach people a lesson Ituah Ighodalo Giving construction jobs to foreign firms akin to importing poverty-Muftau Salawu Lightening the cost of governance burden on govts lean resources How we curbed corruption, increased revenue by 500% Lagos FMC Ndume not a rebel, confers credibility on Lawans victory Adeyeye Its a waste of time to attend varsities for certificates to get jobs Naallah, KWASU VC My friend wasnt allowed into a Dubai club for wearing jalabia Kemen Law allows gov, others to buy off official cars when leaving office Dankwambo AG Government by the people Bello has failed because he didnt prepare for governorship Audus son O...

MAN YAN HANYOYI 10 NA YIN ARZIKI

MANYAN HANYOYI GUDA GOMA-(10) NA SAMUN ARZIKI Arziqi yana da manyan hanyoyin samunsa guda biyu sune; *A-Hanyar samu🎆n Arziqi na Al'ada Wanda ya hada noma da kiyo da kasuwanci da kwadago*. *B-Hanyar samun arziqi na shari'a,sune wadan nan hanyoyi guda goma,wadanda suka tabbata daga Alqurani da Hadisan Manzon AllahSAW ingantattu* Dukkan Wanda yake neman Arziqi to wajibine ya bi daya ko wasu daga cikin wadan nan hanyoyi tare da doguwa ga Allah,sannan ya kuma yarda da abinda Allah ya bashi na kason arziqinsa. Daga Cikin ayoyin da suke bayani a akan arziqi da hanyar samun sun hada da;- ﻳﻘﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺗﻌﺎﻟﻰ;(ﻭَﻓِﻲ ﺍﻟﺴَّﻤَﺎﺀِ ﺭِﺯْﻗُﻜُﻢْ ﻭَﻣَﺎ ﺗُﻮﻋَﺪُﻭﻥَ‏) . *(Kuma a cikin sama arzikinku (yake fitõwa) da abin da ake yi muku alkawari)*. @ﺳﻮﺭﺓ:ﺍﻟﺬﺍﺭﻳﺎﺕ. ﻭﻳﻘﻮﻝﺗﻌﺎﻟﻰ (ﺇِﻥَّ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻫُﻮَ ﺍﻟﺮَّﺯَّﺍﻕُ ﺫُﻭ ﺍﻟْﻘُﻮَّﺓِ ﺍﻟْﻤَﺘِﻴﻦُ ‏) . *(Lalle Allah, Shĩ ne Mai azurtãwa, Mai ĩkon yi, Mai cikakken ƙarfi)*. @ﺳﻮﺭﺓ : ﺍﻟﺬﺍﺭﻳﺎﺕ ﻭﻳﻘﻮﻝ ﺗﻌﺎﻟﻰ ‏(ﻫُﻮَ ﺍﻟَّﺬِﻱ ﺟَﻌَﻞَ ﻟَﻜُﻢُ ﺍﻟْﺄَﺭْﺽَ ﺫَﻟُﻮﻟًﺎ ﻓَﺎﻣْﺸُﻮﺍ...

A MAN WAS CRYING

A man was crying😭 and someone asked him why he was crying. And he said I have only one son, I have done all my possible best to educate him so that he will be a great person and by Allah's grace he has been able to acquire all certificates including: 🌺 J.S.C.E. 🌺 S.S.C.E. 🌺 Bachelor's Degree. 🌺 MSc. 🌺 Phd. BUT! Unfortunately, he fell sick and doctors said they can't do anything about his condition and the only option is to die in the next 30 minutes and my son told me to bring all his certificates and I brought them. All he could say was; father, these are my degrees but you never told me to study my Qur'an. I don't know what I'm going to tell Allah! Most of us will not share this message because it is not an interesting joke. But if you are willing enough to share this message, please do so and Allah will never forget what you have done. PLEASE LET US TAKE NOTE OF THESE: 🌹Study the Qur'an like the way you study your notes when it is exams...

WHY PEOPLE CHANGE THEIR NAMES

People are changing their names to kyari on social media now. They say it is a lucky name in Buharis Govt. KYARI- COS KYARI - GMD, NNPC KYARI - CP KYARI - Senator KYARI - Economic summit KYARI - AU ambassador to UN KYARI -Perm Sec special duties Kyari - ED Soverign Wealth Fund Kyari - Member NNPC Board

DUNIYA MAKARANTA

*DUNIYA MAKARANTA * "Ma'aunin gane mai arziki shine a duba ni'imar da yake da ita wanda kudi basu samar da ita." *Dr. Mansur Sokoto .* * DUNIYA MAKARANTA * "Idan rayuwar ka tana cikin jin dadi, zaka rika ganin komai kyakykyawa ne a idonka. Idan kana da koshin zuci kadan zai wadace ka. Idan ka yarda da Allah komai sai yazo maka cikin sauki." *Dr. Mansur Sokoto.* * DUNIYA MAKARANTA * "Abu biyu ne suke daga darajar dan Adam: Amfanin jama'a da hakurin cutarwar su. Abu biyu kuwa suna tunkude musiba: sadaka da sada zumunci." *Dr. Mansur Sokoto.* *DUNIYA MAKARANTA * "Idan ka fadawa mutum gaskiya, kamar ka shayar dashi kofin madaci ne. Bai kamata kayi tsammanin ya gode maka ba." * Dr. Mansur Sokoto.* *DUNIYA MAKARANTA * "Duniya abun hawar ka ce, idan ka tuka ta sai ta kaika inda kake so. Amma idan ta tuka ka to zata kai ka mahallaka." *Dr. Mansur Sokoto* *DUNIYA MAKARANTA* "Duk yadda ibada tayi tsanani wah...