Skip to main content

Posts

GWAMNAN JAHAR KADUNA CIKIN ALƘAWURA 18 BIYARNE KAWAI ALLAH YASA YAYISU

Cikin Alkawurra 81 Da Na Dauka A Lokacin Yakin Neman Zabe, Biyar Ne Ban Samu Damar Cikawa Ba, Cewar Gwamna El-Rufai Na Kaduna Daga Comr Abba Sani Pantami Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya bayyana cewa tun a farkon kamfen din sa ya dauki wasu alkawurra har 81. A wadannan alkawurra kuwa gwamna El-Rufai ya ce duk ya cika da dama, wasu kuma ana aikin cika su. Wannan da wasu batutuwan duk na kunshe ne a wani rahoton BBC wanda ta wallafa a shafinta bayan taron tattaunawa na ke-ke da ke-ke da gwamnan jihar Kaduna, inda al’ummar jihar suka samu damar yi masa tambayoyi kan alkawuran da ya dauka lokacin yakin neman zabe da kuma lokacin karbar mulki. Gwamna El-Rufai ya ce wasu guda biyar ne suka gagare shi iya cikawa har zuwa yanzu. “Da muka fara neman shugabancin wannan jihar mun y i alkawura guda 81, kuma lokacin da za a sake wannan zaben na baya mun duba mun ga wane alkawarin ne muka cika, wanne ne muke kan cikawa, kuma wanne ne ba mu cika ba. “Cikin alkawurra 81, biyar ne kawai wadanda ...
Ayayin da muka samu wani mawaƙin dayake waƙe BUHARI DA GANDUJE
MENENE MA A CIKI TUKUN?. Zan danyi magana ne akan wani abu danaga yana yawan faruwa da yan uwa mata da maza, sau da yawa inna fahimci hakan ko naga wani yana magana da korafi, sai tunani ya fara ciyartar zuciyata. Menene ke haifar da akasarin lalacewar soyayya tsakanin mata da maza? Sai karamin tunani irin ta kwakwalwata yakaini ga wata matsaya, matsayar kuwa itace; Son Shahara. Ko wacce Mace yanzu burinta shine tazama ta sami saurayi ko ince mijin da zata aura yazama shahararre, Shara a kudi, ilimi, ko Wani Babban aiki ko uwa ubama abin da suka fi so shine ace mutum yana karatu a Kasar waje. Wannan yayi tasiri gaya a zukatan mutane, basu duba zuciyar mutum da kuma hadafinsa kan tafiyar addini, sau tari abinda kake tunanin mutum, sai kaga daga baya ka fahimci ba haka yake ba, me yasa?. Saboda ka biyo wani abu ne da kake ganin yana dashi, dazarar ka fahimci hakikaninsa saikai tunanin canza reshen da kake kai, wannan yasa soyayyar yan uwanmu mata da maza bata kai labari mafi...

Kungiyar IZALA tayi Allah wadai da cin Mutunci da yan kwankwasiyya suka yiwa Dr. Ali Pantami

Kungiyar IZALA tayi Allah wadai da cin Mutunci da yan kwankwasiyya suka yiwa Dr. Ali Pantami Daga Ibrahim Baba Suleiman Kungiyar wa'azin musulunci ta Izalatil Bid'ah wa Iqamatis Sunnah a Naijeriya, Tayi Allah wadai da cin Mutuncin da 'yan kungiyar kwankwasiyya sukayi wa ministan sadarwan Naijeriya Sheikh Dr. Isa Ali Pantami a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano dake Birnin kano. Shugaban IZALA Sheikh (Dr) Abdullahi Bala Lau, shi yayi wannan kira ta wayar tarho daga Birnin Maiduguri jihar Borno a tarayyar Naijeriya, inda yake halartar wani taro a Birnin na Shehu. Sheikh Bala Lau yace, wannan al'amari akwai damuwa kwarai cikinsa, Malami mahaddacin Al'qur'ani, masanin tafsiri, Wanda ya kare rayuwarsa wajen aiki da fadakarwa akan addinin Musulunci, shine wasu 'yan Siyasa zasu masa irin wannan cin Mutunci tabbas an aikata laifi Babba. Shehin Malamin yayi kira da babbar murya cewa jagoran kwankwasiyya Dr. Rabi'u Musa kwankwaso ya fito ya baiwa ya...

GWAMNATIN JAHAR KEBBI TAYI ABIN GARI

Gwamnatin Kebbi za ta soma biyan sabon mafi karancin albashi a watan Satumba – SSG Gwamnatin jihar Kebbi ta ce za ta fara biyan ma'aikatanta sabon mafi karancin albashin naira 30,000 daga karshen watan Satumba. Sakataren gwamnatin jihar Kebbi, Alhaji Babale Yauri ne ya fitar da wannan sanarwa ranar Litinin 23 ga watan Satumba a Birnin Kebbi babban birnin jihar Kebbi. "Kaddamar da wannan mafi karancin albashin na zuwa daidai da rattaba hannun Shugaba Buhari game da mafi karancin albashin, domin karfafawa ma'aikatan Kebbi gwiwa. Rubuta MBW don samun labaran Hausa, wasu Karin labaran na jiranku. Gwamnatin jihar Kebbi ta ce za ta fara biyan ma'aikatanta sabon mafi karancin albashin naira 30,000 daga karshen watan Satumba. Sakataren gwamnatin jihar Kebbi, Alhaji Babale Yauri ne ya fitar da wannan sanarwa ranar Litinin 23 ga watan Satumba a Birnin Kebbi babban birnin jihar Kebbi. "Kaddamar da wannan mafi karancin albashin na zuwa daidai da rattaba hannun ...

YADDA ZAKA SAMU KATIN WAYA DAGA NAIRA #50 ZUWA #2000 ARANA

*Duk abin da kuke buƙatar sani game da yadda za ku sami maki bonus wanda zaku iya fansa amatsayin katin waya.*  Don can-cantar zanawa na mako, dolene kabuga wasanni 5 arana ajere. Don shiga cikin fa'idodin kyauta saika shiga cikin asusunka sai kazaɓi lambobi guda shida masu sa'a.  Zaka iya zama zakaran lokacin dakake tsarin sanarda lambarka azaman lashe gasar. Cin nasarar yau da kullum yana ɗaukar maki 60,000 kuma da #1000 na kati zuwa asusun wayarka.  Yayin cin nasarar ƙarshen mako, shikuma yana ɗaukar maki 120,000 da #2000 na kati. Koyi yadda zaka zama cikin masu nasara anan,. Duk mutumin dakayi envite kana da 1000 point , kaga kenan aranama kana iya samun  piye da 10,000 point. Ga wanda baisan yadda zai samu wannan tsarinba shiga nan 👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼 https://cashkaching.com/register/EI12Y26 https://cashkaching.com/register/EI12Y26  Bayan kashigeshi ya buɗemaka, idan kayi register kanada 200 point, sannan akwai inda zaka shiga kayi wasanni...